Mataimakiya ta musamman ga Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto Hajiya Aisha Maina ta rasu sakamakon turmutsitsin da ya faru a wani gangamin yakin neman zaben...

Kwamandan hukumar Hisbah ta jihar Kano Sheikh Dr Harun Muhammad Sani Ibn Sina Kwamitin da hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kafa, domin gudanar da bincike kan cece-kucen da...

An nada Manuela Roka Botey a matsayin firaministar Equatorial Guinea – mace ta farko da ta taba rike wannan mukamin a tarihin kasar. Shugaba Teodoro Obiang Nguema Mbasogo,...

Wasu Daga Cikin ‘Yan Wasan ke nan Hukumomin kasar Uganda sun saki magoya bayan kungiyar Kwallon kafa ta Arsenal su takwas da aka kama a garin Jinja na Uganda, lokacin da suke...

Wasu Daga Cikin ‘Yan Wasan ke nan Hukumomin kasar Uganda sun saki magoya bayan kungiyar Kwallon kafa ta Arsenal su takwas da aka kama a garin Jinja na Uganda, lokacin da suke...

JARUMI a Kannywood, Adam Abdullahi Adam, wanda aka fi sani da Daddy Hikima ko Abale, zai angwance ranar Juma’a mai zuwa. Katin gayyatar ɗaurin auren ya nuna...

Rundunar ‘yan sanda ajihar Kano da jami’an tsaron farin kaya (NSCDC) sun rufe wasu haramtattun wuraren da ake jibge man fetur tare da cafke wasu mutane 19 da ake...

Gwamnan jihar Jigawa Alhaji Badaru Abubakar ya bayyana alhininsa bisa rasuwar Mai Martaba Sarkin Dutse Dr Nuhu Muhammadu Sunusi. A wata sanarwa da kwamishinan ayyuka na...

Sojojin Najeriya kai sun sanar cewa sun kama wasu mutum 13 masu sayar wa mayakan ISWAP kayayyakin da suke amfani da su a hare-haren da suke kai wa al’umomi a Jihar Borno...

Ministar Ma’aikatar jinkai da agajin gaggawa ta Kasa Sadiya Umar-Farouk, Ministar Ma’aikatar jinkai da agajin gaggawa ta Kasa Sadiya Umar-Farouk, ta ce babu wani takamaiman...

Hukumar Kula da Jiragen Kasa na Najeriya (NRC) ta dakatar da jigilar fasinjoji daga Abuja zuwa Kaduna sakamakon gocewa daga layin dogo da wani jirgi ya yi ranar Juma’a. Daraktan...

Hukumar Kula da Jiragen Kasa na Najeriya (NRC) ta dakatar da jigilar fasinjoji daga Abuja zuwa Kaduna sakamakon gocewa daga layin dogo da wani jirgi ya yi ranar Juma’a. Daraktan...