Connect with us

Labarai

Labarai2 weeks ago

Kotu ta nemi yansanda su biya matan da suka tilasta wa tube hijabi dala miliyan 17

Rundunar ‘yan sandan birnin New York za ta biya dala miliyan 17.5, a wani shari’ar da wasu mata Musulmi suka...

Labarai2 weeks ago

Manyan Alkalai Sun Bukaci Birtaniya Ta Daina Siyar wa Isra’ila Makamai

Tsofaffin alƙalan kotun ƙoli sun bi sahun masana shari’a fiye da 600 wajen kira ga gwamnatin Birtaniya ta daina sayar...

Labarai2 weeks ago

Tabbatar kana ganin likita akai-akai Don Hana Makanta – Dr. Avar

Dokta Gideon Avar, likitan ido, ya jaddada mahimmancin duba lafiyar mutanen da suka kai shekaru arba’in zuwa sama don hana...

Ilimi2 weeks ago

An Haramta Fina-Finai Na Faɗan Daba Da Harkar Daudu A Kano

Hukumar Tace Fina-Finai da Ɗab’i ta Kano ce ta ɗauki wannan mataki biyo bayan korafe-korafen da al’umma ke yi a...

Labarai2 weeks ago

Gwamnatin Tarayya Ta Kara Kudi Ga Wadanda Suka Fi Samun Wutar Lantarki

Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Najeriya ta amince da karin kudin wutar lantarki da ‘yan kasar ke biya karkashin...

Labarai2 weeks ago

Mutane 7 Sun Mutu Sanadiyar Girgizar Kasa A Taiwan

Akalla mutane 7 ne suka mutu a girgizar kasa mafi muni ta baya-bayan da aka samu cikin shekaru 25 a...

Labarai2 weeks ago

Matatar Man Ɗangote Ta Fara Sayar Da Man Jirgi Da Na Dizil

Matatar man attajirin Najeriya Aliko Dangote ta fara fitar da albarkatun man fetur din da ta tace, kamar yadda daya...

Labarai2 weeks ago

Gwamnatin Jigawa Ta Bada Tallafin Littattafan Ilmantar Da Alhazai Aikin Hajji

Gwamnatin Jihar Jigawa ta baiwa hukumar jin dadin Alhazai ta jihar da kuma hukumar kula da ilimin addinin musulunci gudunmawar...

Labarai2 weeks ago

‘Yan Sanda Sun Ceto Yara Mata 28 Da Aka Sace A Katsina

Rundunar ‘yan sanda da sauran jami’an tsaro sun ceto ‘yan matan nan  28 da aka sace daga kauyen Kasai da...

Labarai3 weeks ago

Gwamnan Kebbi Ya Bi Sahun Takwarorinsa Na Bada Tallafi Ga Alhazai

Gwamnatin jihar Kebbi ta amince da tallafin Naira miliyan daya ga kowane mahajjacin jihar su dubu uku da dari uku...